Musa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Musa
Rembrandt - Moses with the Ten Commandments - Google Art Project.jpg
human biblical figure
jinsinamiji Gyara
sunan asaliמֹשֶׁה Gyara
sunaMoshe Gyara
lokacin haihuwa1393 BCE Gyara
wurin haihuwaLand of Goshen Gyara
lokacin mutuwa1273 BCE Gyara
wurin mutuwaMount Nebo Gyara
ubaAmram Gyara
uwaJochebed Gyara
siblingAaron, Miriam Gyara
mata/mijiZipporah, Tharbis Gyara
yarinya/yaroGershom, Eliezer Gyara
sana'amilitary leader, Manzo Gyara
muƙamin da ya riƙeleader, mai shari'a, Manzo Gyara
dalibiJoshua, Eleazar, Phinehas Gyara
ƙabilaYahudawa Gyara
addiniMosaism, Yahwism Gyara
feast daySeptember 4 Gyara
performerCharlton Heston, Val Kilmer, Christian Bale Gyara

Musa da turanci Moses (furucci turanci|ˈ|m|oʊ|z|ɪ|z|,_|-|z|ɪ|s)[1][Note 1] Yakasance Annabi ne a addinan Ibrahimiya, kamar yadda littafan addinan masu tsarki suka nuna; Saidai, gamayyar Malaman ilimi na ganin Musa a matsayin wani legendary figure and bawai wani mutumin tarihi bane.[2] kamar yadda littafi mai tsarki na Hebrew Bible yanuna, Musa yasama riko ne a hannun Egyptian princess, sannan daga bisani yazama jagora kuma shugaban Israelites da kuma lawgiver, wanda shine wanda ya authorship littafi mai tsarki wato Torah, or acquisition of the Torah from Heaven is traditionally attributed. Also called Moshe Rabbenu in Hebrew (harshen |he|מֹשֶׁה רַבֵּנ, lit. "Moses our Teacher") shine mafi mahimmanci acikin annabawan Judaism.[3][4] Harwayau yana da mahimmanci a addinin Christianity, da Islam, da Bahá'í Faith, da kuma wasu daga cikin addinan other Abrahamic religions.

Acikin littafin Book of Exodus, An haife Musa ne a lokacin da mutanensa, wato Banu Isra'ila, bayine wadanda basu dayawa, suka farayin yawa sai firauna yafara jin haushi, domin zasu iya hada Kansu suyi gamayya da makiyan Misira.[5] Mahaifiyar Hebrew Musa, Jochebed, Sai tayi maza ta boyesa a sanda taji cewar firauna yayi umurnin a fara kashe yaran maza da aka haifa daga kabilar yahudawa, saboda hakan zaisa yawan al'umman banu Isra'ila yadaina karuwa. Saidai ta hannun yar'fir'auna (identified as Queen Bithia a Midrash), sai aka tsince shi foundling a kogin Nile river kuma yagirma a fadar masarautar misira tareda fir'auna. Bayan kashe wani bawa daga misira (because the slavemaster was smiting a Hebrew), Musa ya hudu ya tsallake Red Sea zuwa Midian, inda ya gamuda Mala'ika da ubangiji,[6] yana masa magana daga wani wurin dake ci da wuta akan dutsen Mount Horeb (wanda yake kira da dutsen Allah).

Allah ya umurci Musa komawa zuwa garin Misira(Egypt) domin ya nema adaina bautar da mutanen Banu Isra'ila. Musa yanemi afuwa daga Ubangiji cewar A turashi da dan'uwansa Haruna, domin bazai iya magana da kyau ba,[7] sai Allah yabar dan'uwansa Haruna, wanda zaiyi magana a madadinsa. Bayan Ten Plagues, Musa ya jagoranci Exodus of the Israelites FITA daga Misira da tsallake ruwan maliya, bayan nan sai suka yada zango a Mount Sinai, anan ne Musa yakarba Ten Commandments daga ubangiji. Bayan shekaru arba'in (40) suna yawuce yawuce a sahara, Moses died within sight of the Promised Land akan Mount Nebo.

Jerome gives 1592 BCE,[8] and James Ussher 1571 BCE as Moses' birth year.[9] Augustine records the names of the kings when Moses was born in the City of God:

 • "Lokacin da Saphrus yayi mulki a matsayin Sarki na Sha hudu (14) na Assyria, da kuma Orthopolis amatsayin Sarki na Shabiyu na Sicyon, da Criasus amatsayin Sarki na Bihar na Argos. An haife Musa ne a Misira, ..."[10]

Orthopolis reigned as the 12th King of Sicyon for 63 years, from 1596–1533; and Criasus reigned as the 5th King of Argos for 54 years, from 1637–1583.[11]|group="Note" In the Book of Deuteronomy, Moses was called "the man of God".[12]

Anazarci[gyara sashe | Gyara masomin]

 1. "Moses". Random House Webster's Unabridged Dictionary.
 2. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named Archaeo
 3. Bibleref |Deuteronomy|34:10|KJV
 4. Citation | author= Maimonides | author-link = Maimonides | title = 13 principles of faith | at = 7th principle| title-link = Maimonedes#The 13 principles of faith.
 5. Exodus 1:10
 6. cite book |author=Douglas K. Stuart |year=2006 |title=Exodus: An Exegetical and Theological Exposition of Holy Scripture |url= |location= |publisher=B&H Publishing Group |pages=110–13 |isbn= |author-link=
 7. Exodus 4:10
 8. Jerome's Chronicon (4th century) gives 1592 for the birth of Moses
 9. The 17th-century Ussher chronology calculates 1571 BC (Annals of the World, 1658 paragraph 164)
 10. St Augustine. The City of God. Book XVIII. Chapter 8 – Who Were Kings When Moses Was Born, And What Gods Began To Be Worshipped Then.
 11. Citation | first = Herman L | last = Hoeh | url = http://cgca.net/coglinks/wcglit/hh_cmpndm1.txt | title = Compendium of World History | volume = 1 | type = dissertation | publisher = The Faculty of the Ambassador College, Graduate School of Theology, 1962 | year = 1967}}.
 12. Cite web|url=https://en.wikisource.org/wiki/Bible_(King_James)/Deuteronomy#Chapter_33%7Ctitle=Deuteronomy 33 (King James Bible)|publisher=|via=Wikisource


Cite error: <ref> tags exist for a group named "Note", but no corresponding <references group="Note"/> tag was found