Jump to content

Addinin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Addini An samo kalmar daga harshen Larabci Arabic, tana nufin hanyar bauta ko rayuwa ko kuma hanya kawai. Kuma har zuwa wannan lokaci ana cigaba da amfani da wannan kalma ta Addini a harsuna da yawa, a ciki har da harshen hausa.Abinda ake nufi da Addini shine wasu mutane su kebe wata hanya wadda suke Tsammanin samun rabauta da ita,ta yadda Zasu rinka yin wata bauta da ita,wadda take nuni akan cewa kai kana bautawa wannan Addinin.Misali

(1)kamar masu bautar Ra,ana kiransu masu Addinin bautar Rana. (2)kamar masu bautar Allah da kadai tas tareda biyayyar Annabinsaha ana kiransu masu Addinin Musulunc(3)kaiar masu bautar Wuta,ana kiransu masusAddinin u bautaWuta, Saboda haka Addini ya kunshi wata ibada kababbiya wadda ta dace da Addinin ma'abota wannan Addinin e,e.t.c