Manzo
Jump to navigation
Jump to search
![]() | |
---|---|
Eastern Orthodox saint titles (en) ![]() ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
believer (en) ![]() |
Field of this occupation (en) ![]() |
prophecy (en) ![]() |
Product or material produced (en) ![]() |
prophecy (en) ![]() |
Manzo ko Ma'aiki Allah Maɗaukakin Sarki wanda ya halicci kowa da komai yake aikowa ga wasu al'umma ko dukkan Duniya baki ɗaya Dan suyi gargadi da janyo al'umma daga bata. Manzo ƙarshe da Allah ya aiko shine Manzon Allah Annabi Muhammad tsira da amincin Allah su tabbata agareshi da iyalansa da sahabbansa.
Annabawa da Manzannin Allah waɗanda aka ambata a cikin Alqur'ani mai girma[gyara sashe | Gyara masomin]
Ga Annabawa da Manzanni da suka zo a cikin Alqur'ani mai girma kamar haka:
- Adam AS
- Nuhu AS
- Lud AS
- Hud AS
- Salihu AS
- Yunus AS
- Zakariyya AS
- Dawuda AS
- Ayuba AS
- Yahya AS
- Yaquba AS
- Ibrahim AS
- Ishaq AS
- Isma'il AS
- Yusuf AS
- Sulayman AS
- Musa AS
- Isa AS
- Shu'aibu AS
- Muhammad S A W