Nuhu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Simpleicons Interface user-outline.svg Nuhu
NoahsSacrifice.JPG
Rayuwa
Haihuwa Mesopotamia (en) Fassara
Mazauni Mount Agri (en) Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi Lamech
Abokiyar zama Naamah (en) Fassara
Yara
Sana'a
Sana'a Manoma
Muhimman ayyuka Sefer HaRazim (en) Fassara
Feast
November 18 (en) Fassara

Annabi[gyara sashe | gyara masomin]

Annabi Nuhu shine Manzo na farko da Allah ya fara turowa zuwa ga Mutane cewa suyi Imani da Allah kada su hada shi da kowa a gurin Bauta dayawa daga cikin su sun ki yin Imani sai yan kalilan sai Annabi Nuhu yayi Addu`a aka yi musu Ruwan dufana aka canza wasu mutanan a bayan su. yana daga cikin mutane biyar a duniyra Annabawa da Manzanni da suka fi kowa daraja a gun Ubangiji da kuma mutane Aljanu da Mala`iku Na farkon su shine Annabi nuhu na karshen su kuma shine Annabi Muhammad S.A.W manya-manyan Manzanni guda biyar da ake cema Ulul-azmi sune kamar haka:-

Jerin daraja[gyara sashe | gyara masomin]

 • Annabi Muhammad S.A.W Na karshen su
 • Annabi Isah A.S Na kusa da karshe
 • Annabi Ibrahim A.S Na biyun farko
 • Annabi Musa A.S Na Ukun farko
 • Annabi Nuhu A.S Na farko[1]

Lura[gyara sashe | gyara masomin]

Annabi Nuhu bashi bane Annabi na farko, Annabi Adam shine Annabi na farko amman shi ba Manzo bane, shi kuma Annabi Nuhu shine Manzo na farko da`aka turo shi zuwa ga mutane Yanada matukar muhimmanci kasan cewar dukkan Manzanni Annabawa ne, amman Annabawa kuma ba Manzanni bane.[2][3][4][5][6][7][8]

Diddigin bayanai na waje[gyara sashe | gyara masomin]

Diddigin bayanai[gyara sashe | gyara masomin]

 1. Nicolas Laos The Metaphysics of World Order: A Synthesis of Philosophy, Theology, and Politics Wipf and Stock Publishers 2015 08033994793.ABA p. 177
 2. Dillon, Michael (1999). China's Muslim Hui Community. Curzon. p. 37. ISBN 978-0-7007-1026-3.
 3. Denise Aigle The Mongol Empire between Myth and Reality: Studies in Anthropological History BRILL, 28 October 2014 08033994793.ABA p. 110.
 4. A.C.S. Peacock Early Seljuq History: A New Interpretation Routledge 2013 08033994793.ABA p. 123.
 5. The Encyclopedia of the Arab-Israeli Conflict: A Political, Social and Military History edited by Spencer C. Tucker, Priscilla Mary Roberts p. 917 [1]
 6. The Iraq Effect: The Middle East After the Iraq War By Frederic M. Wehrey p. 91 [2]
 7. Jonathan Brown The Canonization of al-Bukhārī and Muslim: The Formation and Function of the Sunnī Ḥadīth Canon Brill 2007 08033994793.ABA p. 313
 8. Ahmed, Imad-ad-Dean. Signs in the heavens. 2. Amana Publications, 2006. p. 170. Print. 08033994793.ABA