Ulul-azmi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ulul-azmi

Kalmar Ulul-azmi a hausance tana nufin "ma`abota daukaka" sune mutane biyar a duniya Annabawa Manzanni da suka fi kowa daraja a gun Ubangiji da kuma mutane Aljanu da Mala`iku Na farkon su shine Annabi nuhu na karshen su kuma shine Annabi Muhammad S.A.W manya-manyan Manzanni guda biyar da ake cema Ulul-azmi sune kamar haka:- (Jerin daraja)

  • Annabi Muhammad S.A.W Na karshen su
  • Annabi Isah A.S Na kusa da karshe
  • Annabi Ibrahim A.S Na biyun farko
  • Annabi Musa A.S Na Ukun farko
  • Annabi Nuhu A.S Na farko

Yanada matukar muhimmanci kasan cewar dukkan Manzanni Annabawa ne, amman Annabawa kuma ba Manzanni bane.[1][2][3][4][5][6][7][8]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Dillon, Michael (1999). China's Muslim Hui Community. Curzon. p. 37. ISBN 978-0-7007-1026-3.
  2. Denise Aigle The Mongol Empire between Myth and Reality: Studies in Anthropological History BRILL, 28 October 2014 08033994793.ABA p. 110.
  3. A.C.S. Peacock Early Seljuq History: A New Interpretation Routledge 2013 08033994793.ABA p. 123.
  4. The Encyclopedia of the Arab-Israeli Conflict: A Political, Social and Military History edited by Spencer C. Tucker, Priscilla Mary Roberts p. 917 [1]
  5. The Iraq Effect: The Middle East After the Iraq War By Frederic M. Wehrey p. 91 [2]
  6. Jonathan Brown The Canonization of al-Bukhārī and Muslim: The Formation and Function of the Sunnī Ḥadīth Canon Brill 2007 08033994793.ABA p. 313
  7. Ahmed, Imad-ad-Dean. Signs in the heavens. 2. Amana Publications, 2006. p. 170. Print. 08033994793.ABA
  8. Nicolas Laos The Metaphysics of World Order: A Synthesis of Philosophy, Theology, and Politics Wipf and Stock Publishers 2015 08033994793.ABA p. 177

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]