Jump to content

Allah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Ubangiji)
Allah
tunanniyar addini
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na creator deity (en) Fassara, mutum da religious character (en) Fassara
Facet of (en) Fassara monotheism (en) Fassara
Worshipped by (en) Fassara monotheism (en) Fassara
Yana haddasa creation (en) Fassara
Karatun ta theology proper (en) Fassara, philosophy of religion (en) Fassara da theology (en) Fassara
Described at URL (en) Fassara newworldencyclopedia.org… da azbyka.ru…
Has characteristic (en) Fassara omnipotence (en) Fassara, har’abada, infinity (en) Fassara, omniscience (en) Fassara da omnipresence (en) Fassara
Sunan Allah da Rubutun Larabci

Allah, Ubangiji, Mahalicci, Larabci: الله, turanci God, Allāh suna ne na Abin Bauta a addinin musulunci, da wasu addinai, ansamo sunan ne daga Larabci inda ya maye kalmar da ake amfani da ita na Ubangiji a harshen Hausa. Allah shi ne ubangiji makadaici wanda yahalicci sammai (bakwai 7) da kassai (bakwai 7), da duk abunda ke cikin duniya baki daya, mutum da aljannu baki daya kuma shine wanda keda iko akan komai da kowa.[1]

  1. "Tirkashi wata garabasar sai Allah mahalicci". hausa.leadership.ng. 12 July 2019. Retrieved 27 November 2021.