Ilimi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Ilimi
branch of science
subclass ofservice Gyara
studied bypedagogy Gyara
has effecteducation Gyara
external data available athttp://data.europa.eu/euodp/en/data/group/eurovoc_domain_100150 Gyara
practiced byeducator, malami Gyara
Dewey Decimal Classification370, 370 Gyara
Classification of Instructional Programs code13, 13.01, 13.0101 Gyara
Universal Decimal Classification37 Gyara
WordLift IDhttp://data.thenextweb.com/tnw/entity/education Gyara
maintained by WikiProjectWikiProject Education Gyara

Ilimi shine Sanayya, zai iya zama kuma Wayewa, Dibara ko fahimta akan wani-abu. Ko kuma bayanai, kwatance, kimantawa da sauransu. Har wayau ilimi shine kwarewar da ake samu ta hanyar, karatu, bincike, dabaru, tunani, nazari da kuma koyo.

Ilimi zai iya zama fahimtar wani abu da aka samu ta hanyar karatu ko koyan wani abu. Ana kwarewa akan ilimi idan aka jaddadashi da mai-maici ko kuma aka doge da koyonsa, haka kuma ana iya rasa ilimi idan aka barsa batare da bibiyansa ba, ko nazari akansa. Hanyar koyan ilimi yanason cikikken nazari akan abinda ake koya, da tunani, da tattaunawa.