Arewacin Najeriya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Arewacin Najeriya
region of Nigeria
ƙasaNajeriya, Colony and Protectorate of Nigeria, Federation of Nigeria, First Nigerian Republic Gyara
coordinate location10°31′0″N 7°26′0″E Gyara
dissolved, abolished or demolished27 Mayu 1967 Gyara
Nigeria 1909.jpg

Arewacin Najeriya Wani yanki ne dake kasar Najeriya wanda rabin daya bangaren itace Kudancin Najeriya. Yankin ya samu yancin kansa ne daga kasar Birtaniya, sannan ana danganta yankin harda wani yanki na arewacin kasar Kamaru wanda turawan Ingila sukaiwa mulkin mallaka. A shekara 1967, aka kasafta yankin Arewacin Najeriya zuwa yankunan Jihar Arewa maso gabas, Jihar Arewa maso yamma, Jihar Kano, Jihar Kaduna, Jihar Kwara, Jihar Benue da Jihar Plateu, kowacce kuma da gwamnan ta.

Nok-map.png

Jihohi[gyara sashe | Gyara masomin]

Jihohin dake a yankin Arewacin Najeriya na yanzu. An kasafta yankin ne zuwa jihohi 19 sune.

Jihohin Arewacin Najeriya a launin shudi