Imo

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Jihar Imo
Sunan barkwancin jiha: Zuciyan Gabas.
Wuri
Wurin Jihar Imo cikin Nijeriya.
Ƙidaya
Harsuna Igbo, Turanci
Gwamna Rochas Anayo Okorocha (APC)
An kirkiro ta 1976
Baban birnin jiha Owerri
Iyaka 5,530km²
Mutunci
2006 (ƙidayar yawan jama'a)

3,934,899
ISO 3166-2 NG-IM

Jihar Imo na samuwa a ƙasar Najeriya. Tana da yawan fili kimani na kilomita murabba’i 5,530 da yawan jama’a milyan uku da dubu dari tara da talatin da huɗu da dari takwas da tisa'in da tara (ƙidayar yawan jama'a shekara 2006). Babban birnin tarayyar jahar ita ce Owerri. Rochas Anayo Okorocha shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2015 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Prince Eze Madumere. Dattiban jihar su ne: Samuel Anyanwu, Hope Uzodinma da Benjamin Uwajumogu.

Jihar Imo tana da iyaka da misalin jihhohi hudu su ne: Jihar Abia, Jihar Delta, Jihar Anambra kuma da Jihar Rivers.