Owerri

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema

Owerri birni ne, da ke a jihar Imo, a ƙasar Najeriya. Shi ne babban birnin jihar Imo. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2006, jimilar mutane dubu dari huɗu da biyu, amma bisa ga kimanta a shekarar 2017, jimilar mutane dubu dari bakwai.