Plateau (jiha)
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | ||||
Babban birni | Jos | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 4,200,442 (2016) | ||||
• Yawan mutane | 135.88 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 30,913 km² | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Jihar Benue-Plateau | ||||
Ƙirƙira | 3 ga Faburairu, 1976 | ||||
Ta biyo baya | Nasarawa | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa |
executive council of Plateau State (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
Plateau State House of Assembly (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 930001 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | NG-PL | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | plateaustategov.org |
Jihar Plateau Sunan barkwancin jiha: Gidan zaman Lafiya da Bude Ido. | ||
Wuri | ||
---|---|---|
![]() | ||
Ƙidaya | ||
Harsuna | Turanci, Hausa, Birom da dai sauransu | |
Gwamna | Simon Bako Lalong (APC) | |
An kirkiro ta | 1976 | |
Baban birnin jiha | Jos | |
Iyaka | 30,913 km² | |
Mutunci 2006 (ƙidayar yawan jama'a) |
3,206,531 | |
ISO 3166-2 | NG-PL |
Jihar Plateau ko Filato ta kasance a ƙasar Najeriya. Tana da yawan fili kimanin kilomita araba’i 30,913 da yawan jama’a miliyan uku da dubu dari biyu da shida da dari biyar da talatin da ɗaya (ƙidayar a shekara ta 2006). Babban birnin Jihar ita ce Jos. Simon Bako Lalong, shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2015 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Sonni Gwanle Tyoden. Dattijan jihar su ne: Gen.Yakubu Gowon rtd,Jonah Jang, Jeremiah Useni da Joshua Dariye.
Jihar Plateau tana da iyaka da jihohin huɗu: Kaduna, Bauchi, Taraba da Kuma Nasarawa.
Kananan hukumomi[gyara sashe | gyara masomin]
A shekara ta 1976, jihar Plateau tanada Kananan hukumomi guda goma sha hudu (14). Sannan a shekara ta 1989, 1991 da 1996 ankirkiri wasu sabbin Kananan hukumomi daga cikin tsoffin da ake dasu, wanda ayau jihar nada Kananan hukumomi guda goma sha bakwai (17) ne, sune:
- Barkin Ladi
- Bassa
- Bokkos
- Jos ta Gabas
- Jos ta Arewa
- Jos ta Kudu
- Kanam
- Kanke
- Langtang ta Arewa
- Langtang ta Kudu
- Mangu
- Mikang
- Pankshin
- Qua'an Pan
- Riyom
- Shendam
- Wase
Jihohin Najeriya |
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara |