Jihar Benue-Plateau
Appearance
|
| ||||
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Babban birni | Jos | |||
| Yawan mutane | ||||
| Harshen gwamnati | Turanci | |||
| Bayanan tarihi | ||||
| Mabiyi | Arewacin Najeriya | |||
| Ƙirƙira | 27 Mayu 1967 | |||
| Rushewa | 3 ga Faburairu, 1976 | |||
| Ta biyo baya | Jahar Benue da Jahar pilato | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||


Jihar Benue-Plateau tsohuwar yanki ce a Najeriya. An kirkire ta ne a ranar 27 ga watan Mayun 1967 daga sassan Yankin Arewa kuma ta wanzu har zuwa ranar 3 ga Fabrairun 1976, lokacin da aka raba ta zuwa jihohi biyu - Benue da Plateau. Birnin Jos ne babban birnin jihar ta Benue-Plateau.
Gwamnonin Benue-Plateau
[gyara sashe | gyara masomin]- Joseph Gomwalk (Mayu 1967 - Yuli 1975)
- Abdullahi Mohammed (Yuli 1975 – Maris 1976)
