Jos

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Jos.

Jos birni ne, da ke a jihar Plateau, a ƙasar Nijeriya. Shi ne babban birnin jihar Plateau. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2006, jimillar mutane 873,943 (dubu dari takwas da saba'in da uku da dari tara da arba'in da uku). An gina birnin Jos a farkon karni na ashirin.