Nasarawa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Jihar Nasarawa
Sunan barkwancin jiha: Gidan ma'adanai.
Wuri
Wurin Jihar Nasarawa cikin Nijeriya.
Ƙidaya
Harsuna Turanci, Hausa, Fulani da dai sauransu
Gwamna Umaru Tanko Al-Makura (APC)
An kirkiro ta 1996
Baban birnin jiha Lafia
Iyaka 27,117 km²
Mutunci
2006 (ƙidayar yawan jama'a)

1,869,377
ISO 3166-2 NG-NA

Jihar Nasarawa na samuwa a ƙasar Najeriya. Tana da yawan fili kimani na kilomita murabba’i 27,117 da yawan jama’a miliyan ɗaya da dubu dari takwas da sittin da tara da dari uku da saba'in da bakwai (ƙidayar 2006). Babban birnin tarayyar jahar ita ce Lafia. Umaru Tanko Al-Makura, shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2011 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Silas Ali Agara. Dattiban jihar su ne: Philip Aruwa Gyunka, Abdullahi Adamu da Suleman Asonya Adokwe.

Jihar Ogun tana da iyaka da jihohin huɗu: Plateau, Kogi, Taraba, Benue kuma da Babban birnin tarayya.


Jihohin Najeriya
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa

Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara