Abdullahi Sule
Appearance
29 Mayu 2019 - ← Umaru Tanko Al-Makura | |||
| Rayuwa | |||
| Cikakken suna | Abdullahi Sule | ||
| Haihuwa | Akwanga, 26 Disamba 1959 (66 shekaru) | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Karatu | |||
| Makaranta |
Indiana University (mul) | ||
| Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa da ɗan kasuwa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress | ||
Abdullahi Sule (An haife shi a shekara ta 1959 a ƙauyen Gudi) gwamnan jihar Nasarawa ne daga shekara ta 2019 zuwa yanzu. Ya amshi mulki ne daga hannun Umaru Tanko Al-Makura.
Rayuwar farko da karatun sa
[gyara sashe | gyara masomin]