Ɗan kasuwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Mutum ne Wanda yake siye da siyarwa a [[Kasuwa]] ya kan sayo kayan sayarwansa akan farashi mai saukissai kuma ya sayarwa mutune akan wani farashi daban don samun riba. Wani lokaci kuma ribar bata samuwa sai dai a dawo da uwar kudin. A wani lokacin ma har faduwa akeyi ya zama anyi asara wato babu riba a wannan lokaci. Kasuwanci Sana'a ce da galiban mutunen arewa sukeyi a matsayin hanyan neman abinci. Ansan malam Bahaushe da wannan Sana'a na kasuwanci sosai.