Nasarawa
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | ||||
Babban birni | Lafia | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 2,523,395 (2016) | ||||
• Yawan mutane | 93.06 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 27,117 km² | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Filato | ||||
Ƙirƙira | 1 Oktoba 1996 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Majalisar Zartarwa ta Jihar Nasarawa | ||||
Gangar majalisa |
Nasarawa State House of Assembly (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | NG-NA | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | nasarawastate.org |
Jihar Nasarawa jiha ce dake a Arewa ta tsakiyar ƙasar Najeriya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’in 27,117 da yawan jama’a miliyan ɗaya da dubu ɗari takwas da sittin da tara da ɗari uku da saba'in da bakwai (ƙidayar shekara ta 2006). Babban birnin tarayyar jihar shi ne Lafia. Abdullahi Sule, shi ne gwamnan jihar tun zaɓen shekara ta 2011 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Emmanuel Akabe. Dattijai a jihar sun haɗa: Philip Aruwa Gyunka, Abdullahi Adamu da Suleman Asonya Adokwe.
Jihar Nasarawa tana da iyaka da jihohi huɗu: Plateau, Kogi, Taraba, Benue da Abuja.
Ƙananan hukumomi[gyara sashe | gyara masomin]
Jihar Nasarawa nada adadin ƙananan hukumomi guda goma sha uku (13), ga kowanensu tare da adadin yawan Mutanen dake a Ƙaramar hukumar. (Ƙidayar ahekara ta 2006)[1]:
Shiyar Sanata ta Yamma a Nasarawa | 716,802 | Shiyar Sanata ta Arewa a Nasarawa | 335,453 | Shiyar Sanata ta Kudu a Nasarawa | 811,020 | ||
---|---|---|---|---|---|---|---|
Karu | 205,477 | Akwanga | 113,430 | Awe | 112,574 | ||
Keffi | 92,664 | Nasarawa Egon | 149,129 | Doma | 139,607 | ||
Kokona | 109,749 | Wamba | 72,894 | Keana | 79,253 | ||
Nasarawa | 189,835 | Lafia | 330,712 | ||||
Toto | 119,077 | Obi | 148,874 |
Ma'adanai[gyara sashe | gyara masomin]
Ma'adanai a jihar basarawa sun haɗa da;[2]
- Ma'adanin Baryte
- Ma'adanin Bauxite
- Ma'adanin Coal
- Ma'adanin Dolomite
- Ma'adanin Sapphire
- Ma'adanin Talc
- Ma'adanin Quartz
- Ma'adanin Tantalite
- Ma'adanin Tourmaline
- Ma'adanin Mica
- Ma'adanin Iron
Ilimi[gyara sashe | gyara masomin]
Jihar Nasarawa naɗa makartun masu yawa , wadanda suka hada da kamarantun primare, sakandare dakuma makarantun gaba da sakandare:
Makaratn gaba da Sakandare[gyara sashe | gyara masomin]
- College of Education Akwanga[3]
- Federal polytechnic Nasarawa[4]
- College of Agriculture Lafiya
- Nasarawa State University [5]
- Federal Government College
Addini[gyara sashe | gyara masomin]
Mafiya yawan al'umar dake zaune a jihar Nasarawa Musulmai ne[6] ko Kuma kiristoci[7], amma akwai kadan da suke addinin Mazuganci
Adadin Al'umma[gyara sashe | gyara masomin]
Jihar Nasarawa nada adadin mutane 1,869,377 a kididdigar shekara ta 2006, wanda hakan y bawa jihar zama ta biyu a yawan al'umma bayan jihal Bayelsa[8]
Gwamnati[gyara sashe | gyara masomin]
Jihar Nasarawa tana gudana a karkashin gunadar wa ta gwamnan jihar Abdullahi Sule[9], wanda shike jagoran sauran ayyuka na jihar. Garin na dauke da yan-majalisu, da wasu mukarraban gwamnati
Wuraren Bude Ido[gyara sashe | gyara masomin]
Jihar Nasarawa nada wurareb shakatawa da kuma bude ido masu yawa , wasu daga ciki sunhada da
Sanannun Mutane[gyara sashe | gyara masomin]
- Imam Sulaiman-Ibrahim Former Director General of NAPTIP[12]
- HRH Alhaji Abdullahi Amegwa Agbo Osana of Keana[13]
- HRH Alhaji Ahmadu Aliyu Ogah Andoma of Doma[14]
- Sen. Abdullahi Adamu Natinal Chairman APC[15]
- Suleman Odapu Public Relation Practitioner
Yare/Kabilu[gyara sashe | gyara masomin]
Jihar Nasarawa bada kabilu ma bam-banta guda 25 , sanannu daga cikinsu sun hada da
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ 2006 Population Census, Federal Republic of Nigeria, National Bureau of Statistics. Archived from the original Archived 2007-07-04 at the Wayback Machine on 2009-03-25.
- ↑ https://nigerianembassythehague.nl/about-nigeria/natural-resources/
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-10-27. Retrieved 2023-01-06.
- ↑ https://myschool.ng/classroom/institution-courses/federal-polytechnic-nasarawa
- ↑ https://www.myschoolgist.com/ng/fulafia-courses/
- ↑ https://tribuneonlineng.com/nasarawa-school-graduates-7-honours-4-muslims-for-contributions-to-islam/
- ↑ https://duniyarmuayau.com.ng/2020/12/25/me-ya-faru-da-mabiya-addinin-kirista-a-jihar-nasarawa-shugaban-karamar-hukumar-lafia/[permanent dead link]
- ↑ https://web.archive.org/web/20110519235026/http://www.population.gov.ng/files/nationafinal.pdf
- ↑ https://radionigeria.gov.ng/2023/01/04/nasarawa-governor-signs-executive-order-on-insecurity/
- ↑ http://www.globalpost.com/webblog/nigeria/dreaming-farin-ruwa
- ↑ https://thenationonlineng.net/mission-to-maloney-hill/
- ↑ https://newsdiaryonline.com/sulaiman-ibrahim-assumes-office-as-head-refugees-commission/
- ↑ https://www.blueprint.ng/osana-of-keana-five-years-of-impactful-royalty/
- ↑ https://emporiumreporters.com.ng/tag/hrh-alhaji-ahmadu-aliyu-ogah-onawo/
- ↑ https://www.premiumtimesng.com/news/headlines/519885-profile-of-new-apc-national-chairman-abdullahi-adamu.html
- ↑ https://www.premiumtimesng.com/opinion/135496-nasarawa-massacre-barbarians-on-rampage-by-dele-agekameh.html
Jihohin Najeriya |
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara |