Hausa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Hausa idan aka ce Hausa ana nufin duk wani abu dayake da alaka da Hausawa ko kasashensu, da Harshen su, Hausawa nada asali a Najeriya da kasar Nijar, wanda ya yadu a duk fadin duniya. Ana kiran masu amfani da harshen da suna Hausawa.