Gombe (jiha)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Jihar Gombe
Sunan barkwancin jiha: Jauhari a savannah.
Wuri
Wurin Jihar Gombe cikin Nijeriya.
Ƙidaya
Harsuna Fulani, Hausa da dai sauransu.
Gwamna Ibrahim Hassan Dankwambo (PDP)
An ƙirkiro ta 1996
Baban birnin jiha Gombe
Iyaka 18,768km²
Mutunci
2006 (ƙidayar yawan jama'a)

2,353,000
ISO 3166-2 NG-AD

Jihar Gombe takasance a arewa maso gabashin ƙasar Najeriya. Tana da yawan fili kimani na kilomita murabba’i 18,768 da yawan jama’a milyan biyu da dubu uku hamsin da uku (ƙidayar yawan jama'a shekara 2006). Babban birnin tarayyar jahar ita ce Gombe. Ibrahim Hassan Dankwambo shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2015 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Charles Iliya. Dattiban jihar su ne: Mohammed Danjuma Goje, Bayero Nafada da Joshua Lidani.

Jihar Gombe tana da iyaka da misalin jihhohi biyar, su ne: Adamawa, Bauchi, Borno, Taraba kuma da Yobe.


Jihohin Najeriya
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa

Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara