Abinci
![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
disposable product (en) ![]() |
Karatun ta |
culinary art (en) ![]() ![]() |
Kayan haɗi |
food ingredient (en) ![]() |
Present in work (en) ![]() |
Civilization V (en) ![]() ![]() ![]() |
Yana haddasa |
food allergy (en) ![]() ![]() |
Amfani |
eating (en) ![]() |
Hannun riga da |
non-food item (en) ![]() |
Amfani wajen |
organism (en) ![]() |
Unicode range (en) ![]() | U+2615,U+1F33D,U+1F345-1F37C,U+1F382 |
NCI Thesaurus ID (en) ![]() | C62695 |
Abinci wani sinadari ne na ƴaƴan itatuwa da tsirrai waɗanda ake sarrafawa ta hanyar dafawa, domin ya gamsar ko ya gusar da yunwar ɗan Adam.[1] Misalin tsirrai da ƴaƴan itatuwa su ne kamar: shinkafa, doya, dankali (na Hausa Dana Turawa), masara, hatsi, alkama, dawa, alayyahu, rama, yakuwa, karkashi, kuɓewa, daudawa,kabewa,ayayo, tattase, tumatir, tarugu, da kuma kuka da dai sauransu.
Sinadaran abinci suna da yawa a faɗin duniya inda dan Adam ke buƙatar su domin rayuwar shi.
Abinci A Duniya[gyara sashe | gyara masomin]
Abinci a duniya ya banbanta, domin bincike ya nuna cewa, mutane suna cin abinci daban-daban daga faɗin inda suka fito a duniya. Wani lokacin a ƙasa ɗaya ko jiha ɗaya zaka samu mutane suna rayuwa amma kuma kalar abincinsu daban-daban ne.
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.