Hatsi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Hatsi
subclass ofstaple food, food ingredient Gyara
has qualityhygroscopy Gyara
Kayan abinci na hatsi a kasuwa

Hatsi wani karami, mai tauri, busasshen kwayan abu ne, wanda ke tareda koma ba tareda totuwa ba hull ko fruit layer, wanda ake noma shi domin cimar yan'adam da dabbobi.[1] Akwai nau'ukan hatsi da ake kasuwancin su guda biyu sune; siril da legum.

Hatsi

Bayan an nome, busassun hatsi sunfi jurewa akan staple foods, kamar kayan abinci masu Staci, kamar (plantains, breadfruit, da sauransu.) Da kuma nau'ukan tubers (sweet potatoes, cassava, da wasu da dama). Wannan juriyar yasa hatsin dacewa da industrial agriculture, tunda za'a iya nomewa da injina, ayi jigilarsu da jirgin kasa ko na ruwa, ayi ajiyarsu na tsawon lokaci a runbuna, da kuma nake su a milled for flour ko pressed dan samun oil. Dukda, manyan kasuwannin kayayyaki na nan domin masara, shinkafa, waken-soya, alkama da sauran nau'ukan hatsi amma banda tubers, vegetables, ko wasu Mayan abinci.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Babcock, P. G., ed. 1976. Webster's Third New International Dictionary. Springfield, Massachusetts: G. & C. Merriam Co.