Runbu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Runbu
subclass ofwarehouse, container Gyara
bangare nagrain elevator Gyara
containsdry bulk cargo Gyara
LEM IDLEM201201614 Gyara
Runbunan karfe a jere a Ralls, Texas, Tarayyar Amurka.
Grain elevators ya tattari jerin runbuna ne kamar wadannan a Port Giles, kudancin Australiya.
Silos in Acatlán, Hidalgo, Mexico.

Runbu, "rami ne ko gini da ake aje hatsi ko kayan abinci aciki") gini ne da akeyi dan Ajiyan abubuwa masu yawa. Ana amfani da runbuna a ayyukan noma da kiwo domin ajiye hatsi (duba grain elevators) ko fermented feed known as silage. Runbuna anfiyin amfani dasu ne domin ajiye hatsi, gawayi, siminti, carbon black, woodchips, kayayyakin abinci da sawdust. Ire-iren runbuna uku ne, kuma ana amfani dasu a wurare daban-daban: runbu tower, runbu bunker, da kuma runbu bag.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]