Gwamnati

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
gwamnati
Nagoya City Hall 2011-10-28.jpg
subclass ofpolitical organisation Gyara
bangare naexecutive branch Gyara
office held by head of the organizationshugaban gwamnati Gyara
manifestation ofpower Gyara
opposite ofpolitical opposition Gyara

Gwamnati wani tsari ne da ake tafiya akai don mulkar ko kuma shugabantar wata kungiya ko gungun al umma. A tsarin tafiyar da shugabantar al umma musamman ma tsarin gwamnati ya hadar da gungun yan majalisa wato masu tsarawa da zartarwa da doka.sai kuma gwamna da yan ayarinsa, sai kuma alkalai wato bangaren shari a. duk kan nin wani tsari na shugabanci an kafa shine a akan tsarin dokoki.