Shugaban Gwamnati

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
shugaban gwamnati
subclass ofɗan siyasa, public office, position Gyara
bangare nagwamnati Gyara
organization directed by the office or persongwamnati Gyara
male form of labelRegierungschef, Regierungschef Gyara
Wikidata propertyshugaban gwamnati Gyara
maintained by WikiProjectWikiProject Heads of state and government Gyara


]]

Shugaban Gwamnati wannan lakabi ce da ake wa kodai mafi girman jami'i mai zartaswa na sovereign state ko na biyun sa, a Kasar Tarayya, ko a self-governing colony, wanda ke gaban kabinet, kungiyar ministoci ko sakatarai wadanda ke jagororin hukumomin zartaswa. Kalmar "shugaban gwamnati" tana da ban-banci da kalmar "shugaban kasa" (kamar yadda yake a article 7 na Vienna Convention on the Law of Treaties, da article 1 na Convention on the Prevention and Punishment of Crimes against Internationally Protected Persons, including Diplomatic Agents da kuma a jerin protocol na majalisar dinkin duniya),[1][2][3] kuma shugaban ci ne daban-daban na mutane, ko mukamai wanda ya danganta ne da tsarin wace kasa ce.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]