Legum

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Legum
Various legumes.jpg
subclass ofcrop, abinci, shelf stable food Gyara

legum dan-ice ne ko seed na shukokin da ake kira da legum ko pulse. Legum ana noma sune a tsarin nomawa, domin cimar yan'adam da dabbobi ko kasuwanci, forage da kuma silage, kuma shukan legum na kara wa kasa karfin sinadirai wanda akekira ds green manure. legum sanannu sun hada da alfalfa, clover, peas, chickpeas, lentils, lupin bean, mesquite, carob, waken soya, gyada da tamarind.