Shinkafa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Shinkafa tsiro ne ko kuma wani nau'in abinci ne wanda ya shahara a ko ina na sassan duniya. Nace tsiro ne saboda daga tsiro ne ake samar da ita ta hanyar noma da manoma ke yi. Shinkafa ta zama babban abinci ne wanda ya zama na kowa da kowa da kuma kowanne jinsi na duniya. Dukda yake da da akwai yanayi na yadda ko wanne jinsin mutane ke dafa shinkafa, amma dai ko wanne jinsi ko kalar mutane suna ta'ammali da shinkafa. Misali Turawa suna da jollof rice Hausawa kuma nada Ta tsotse