Tuwo
Appearance




Tuwo abinci ne da aka fi sani Hausawa suke ci. Ana yin shi ne da masara ko Shinkafa ko kuma alkama ko dawa ko gero da sauran wasu nau'uka na hatsi. Haka kuma, tuwo abinci ne da ake yin shi daga maiwa ko gero, sai a tuka shi da tafasasshen ruwan zafi. Ana ana cin shine da miya. Akwai miya kala daban-daban kamar: Miyar kuka da miyar kubewa da miyar taushe da kuma miyan tafasa da dai sauransu.[1] da farko dai za,a nuko gari sai a tankade sai a wanke tsakin bayan ruwa ya tafasa sai a zuba tsakin da garin waje daya azuba ruwa a motsa shi sai a zuba a tafasashshen ruwannan a barshi ya dahu sai a dauko wannan garin sai a zuba a tukashi bayan ya dahu sai a kwashe shi a kwanuka ko leda
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]Bibiliyo
[gyara sashe | gyara masomin]- Miles, William F. S. (1994). Hausaland divided : colonialism and independence in Nigeria and Niger. Ithaca: Cornell University Press. ISBN 978-0-8014-7010-3. OCLC 624196914.
Manazrta
[gyara sashe | gyara masomin].
- ↑ Miles, William F. S. (1994). Hausaland divided : colonialism and independence in Nigeria and Niger.p.47