Taliya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Taliya
staple food (en) Fassara
Noodles 2.png
Kayan haɗi raising agent (en) Fassara

Taliya Taliya abinci ne mai sauƙin dafawa,sannan kuma tana ɗaya daga cikin abinci mai saurin dafuwa. Akan sarrafa ta da salo daban-daban, ana haɗa ta da shinkafa ana kuma hada ta da wake. Wasu sukan yi faten ta, d.s.Kuma muna da ire-iren taliya guda biyu sune kamar haka akawai taliyar hausa wadda ake hadawa da fulawa akwai kuma ta zamani wadda kamfani ke bugowa ana kiranta da sifagetti.[1][2][3]

Dafaffan taliya da miya da kwai

Bibiliyo[gyara sashe | gyara masomin]

  • Adamu, Abdalla Uba, 1956-, Adamu, Yusuf Muhammad., Jibril, Umar Faruk. Hausa home videos : technology, economy and society. Kano, Nigeria: Center for Hausa Cultural Studies. 2004. ISBN 978-36906-0-4.OCLC 61158034.
  • Abubakar Aliyu Mohammed. Cultural Torism. ISBN:978-978-087-937-2

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.recipeselected.com/ha/recipe-with/pasta/
  2. https://cookpad.com/ng-ha/recipes/14044350-jallop-din-taliya-da-dankali?via=search&search_term=taliya
  3. https://www.muryarhausa24.com.ng/2019/10/karanta-jerin-abincin-hausawa-kafin-zuwan-yar-thailand-kafin-zuwan-shinkafa-yar-kasashen-waje-girke-girken-gargajiya-sunayen-abincin-gargajiya-abincin-zamani-filin-girke-girke-abincin-zamani-filin-girke-girke.html