Kamfani
Appearance
kamfani | |
---|---|
type of organisation (en) da tsari a hukumance | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | legal person (en) da commercial organization (en) |
Karatun ta | ikonomi, business studies (en) da interaction science (en) |
ACM Classification Code (2012) (en) | 10011152 |
NCI Thesaurus ID (en) | C54131 |
Kamfani, wannan kalma Harshen Hausa ya aro ta ne daga Harshen Turanci kalmar (Company). Idan akace Kamfani ana nufin guda daya kenan, Kamfanoni kuma dayawa. Kamfani wuri ne ko cibiya da ayyuka ke gudana, kuma kamfani na iya zama wuri ko matattara na mutane masu aiwatar da ayyuka iri daya, ta hanyar amfani da injina ko hannu ko kuma ma ba tare da wani abu ba, amma suna gabatar da tattaunawa dan aiwatar da wani aiki ko samar da aikin kansa. Kamfani kan iya zama Masana'anta wato wajen da ake kera ko samar da abu. Haka zalika Kamfani kan zama wata hadaka ta mutane da suke tafiyar da wani al'amari na kasuwanci.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.