Masana'anta
Jump to navigation
Jump to search
![]() | |
---|---|
economic sector (en) ![]() | |
| |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
activity (en) ![]() |
External data available at (en) ![]() | http://data.europa.eu/euodp/en/data/group/eurovoc_domain_100160 |
Masana'anta, dayawa kuma kuma Masana'antu; Masana'anta itace wuri ko cibiyan da ake samar da sababbin kayayyaki don amfanin yau da kullum, iri daban daban ko kuma iri daya, yadanganta da wace irin masana'anta ce ko wani irin abu ne suke kyerawa, suna aikine ta hanyar amfani da injina Dan kyere-kyere, ko amfani da hannu da dai sauran wasu hanyoyi.
Tarihi[gyara sashe | Gyara masomin]
Asalin masana'antu sun farane daga shekarun da ake yin bauta. A lokacin da ake tursasa bayi.yin ayyuka a kamfanoni inda ake samar da kamfanoni. Wannan ne ma yasa turawan yamma sukayi ta jigilar bayi daga nahiyar Afrika zuwa kasashen su kamar Amurika da Turai. Daga baya.kuma sakamakon samun injina ne sai harkokin masana`antu yayita habaka.