Tarayyar Amurka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Amurika)
Jump to navigation Jump to search
<big><big>United States of America<br /> kunkiyar taraiyar Amurika</big><br />
Alaya DYAyê<br />tutar kasa Arma DYAyê<br />lambar gwamna
LocationUSA.png
kasa basuda yare daya na kasa
baban birne Washington, D.C.
bine mafe kirma New York City
tarin gwamna Jamhuriya
shugaba Donald Trump
Firayim Minista Mike Pence (R)
shugaban farin gida Nancy Pelosi (R)
Ƴanci daga Birtaniya 4 ga uli 1776
Iyaka 9,833,520 km2
wiri zama 35/km2
ruwa% 4.8%
Mutunci 325,719,178 (2017)
Kuɗi da yake shiga Ashekara 13.200.000.000.000
Kuɗi da mutun daya yake samu Ashekara$ 43000 $
Kuɗi dala (USD)
banbancin lukaci -5 zuwa -10 (UTC)
lambar yanar gizo gizo .US
lambar wayar taraho +1

Tarayyar Amurka (da Turanci United States of America) ko Amurka ko Amurika ko Amerika ko Haɗin kan Jahohin Amurika, jamhuriya ce da ta hada jahohi guda 50 da Yankin fadar kasa da manya manyan kasashe masu cin gashin kai guda biyar. Akwai kuma wasu yankunan marasa yanci guda 11 da ku.a wasu kananan tsibirai guda 9. Amerika na da fadin kasa da yakai sukwaya mil miliyan 3.8 (wato kilo mita 9.8), da kuma adadin mutane miliyan 325, kasar amurika itace kasa ta uku ko ta hudu wajen yawan fadin kasa kuma ta uku wajen yawan mutane. Birnin taraiya shine Washinton Gundumar Kolombiya, birni mafi yawan jama'a da girma kuma shine New York. Jihar Alaska itace a gefen kwanar arewa maso yamma na arewacin Amerika, iyaka da kasar Kanada daga gabas. Rushewar Taraiyar Sibiyat yayi sanadiyyar zaman Amerika kasa mafi karfin iko a duniya kuma Amerika itace kasar da ta gabatar da mulkin demokaradiyya a kasashen duniya da dama.

Mutanen Paleo-Indian ne sukayi hijira daga Rasha zuwa Arewacin Ameruka akalla shekaru 15,000da suka wuce. Mulkin mallakar turawan Birtaniya ya fara ne daga karni na 16. Anyi juyin juya hali na kasar Amerika ya fara ne 1776. An kawo karshen yakinne a shekarar 1783 bayan kafuwar Taraiyar Amurika. Amerika na amfani da Kundin tsarin mulki na 1788, wanda aka sama suna The bill of right. Kasar Amerika itace kasa mafi karfin iko a Duniya tun bayan rushewar Taraiyar. Kuma itace kasar da ta gabatar da mulkin demokaradiyya a wasu daga kasashen duniya.

Kasar Amurika itace ta gabatar da Majalisar Dinkin Duniya, Bankin Duniya, da sauran manyan kungiyoyin duniya.Amerika itace kasa mafi karfin tattalin arzikin duniya da siyasa da kuma al'adu.

Tarihin Amurika[gyara sashe | Gyara masomin]

Karin Bayani[gyara sashe | Gyara masomin]

Wikimedia Commons on Tarayyar Amurka