Vermont
Jump to navigation
Jump to search
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
State of Vermont (en) | |||||
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Kirari |
«Freedom and Unity» (20 ga Faburairu, 1779) «Stella quarta decima fulgeat» (10 ga Afirilu, 2015) | ||||
Official symbol (en) ![]() |
Hermit Thrush (en) ![]() | ||||
Laƙabi | The Green Mountain State | ||||
Suna saboda |
Green Mountains (en) ![]() | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Tarayyar Amurka | ||||
Babban birni |
Montpelier (en) ![]() | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 626,042 (2015) | ||||
• Yawan mutane | 25.12 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | no value | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na |
contiguous United States (en) ![]() | ||||
Yawan fili | 24,923 km² | ||||
• Ruwa | 4.16 % | ||||
Altitude (en) ![]() | 305 m | ||||
Wuri mafi tsayi |
Mount Mansfield (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ƙasa |
Lake Champlain (en) ![]() | ||||
Sun raba iyaka da |
| ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
Vermont Republic (en) ![]() | ||||
Ƙirƙira | 4 ga Maris, 1791 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa |
Government of Vermont (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
Vermont General Assembly (en) ![]() | ||||
• Governor of Vermont (en) ![]() |
Phil Scott (en) ![]() | ||||
Majalisar shariar ƙoli |
Vermont Supreme Court (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | US-VT | ||||
GNIS ID (en) ![]() | 1779802 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | vermont.gov |
Vermont jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Arewa maso Gabashin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1859.
Babban birnin jihar Vermont, Montpelier ne. Jihar Vermont yana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 24,923, da yawan jama'a 623,657.
Gwamnan jihar Vermont Phil Scott ne, daga zaben gwmanan a shekara ta 2016.