Tennessee

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Tennessee
State of Tennessee
Flag of Tennessee.svg
Administration
Capital Nashville (en) Fassara
Official languages Turanci
Geography
Tennessee in United States.svg
Area 109247 km²
Borders with Arkansas, Missouri (jiha), Kentucky, Virginia, North Carolina, Georgia (Tarayyar Amurka), Alabama da Mississippi (jiha)
Demography
Population 6,600,299 imezdaɣ. (2015)
Density 60.42 inhabitants/km²
Other information
Time Zone Eastern Time Zone (en) Fassara da Central Time Zone (en) Fassara
tennessee.gov

Tennessee jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Kudu maso Gabashin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1796.

Babban birnin jihar Tennessee, Nashville ne. Jihar Tennessee yana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 109,247, da yawan jama'a 6,770,010.

Gwamnan jihar Tennessee Bill Lee ne, daga zaben gwmanan a shekara ta 2018.

Hotuna[gyara sashe | Gyara masomin]