Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Washington
Kirari «Justitia Omnibus (mul) » Official symbol (en) Washington state tartan (en) Inkiya The Evergreen State Suna saboda George Washington (mul) Ƴantacciyar ƙasa Tarayyar Amurka
Babban birni Olympia (mul) Faɗi 7,705,281 (2020) • Yawan mutane41.69 mazaunan/km² Home (en) 2,905,822 (2020) Harshen gwamnati no value Bangare na contiguous United States (en) Yawan fili 184,827 km² • Ruwa6.79 % Wuri a ina ko kusa da wace teku Pacific Ocean , Columbia River (en) , Strait of Georgia (en) , Haro Strait (en) da Strait of Juan de Fuca (en) Altitude (en) 520 m Wuri mafi tsayi Mount Rainier (en) (4,389 m)Wuri mafi ƙasa Pacific Ocean (0 m)Sun raba iyaka da Mabiyi Washington Territory (en) Ƙirƙira 11 Nuwamba, 1889 Majalisar zartarwa State of Washington (en) Gangar majalisa Washington State Legislature (en) • Governor of Washington (en) Bob Ferguson (mul) (15 ga Janairu, 2025)Majalisar shariar ƙoli Washington Supreme Court (en) Kasancewa a yanki na lokaci Lamba ta ISO 3166-2 US-WA GNIS Feature ID (en) 1779804
Yanar gizo wa.gov
gidan ajiye kayan abinci
(description page)
Washington jiha ce daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka , a Arewa maso Yammacin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1889. Babban birnin jihar Washington, Olympia ne. Jihar Washington yana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 184,827, da yawan jama'a 7,535,591. Gwamnan jihar Washington Jay Inslee ne, daga zaben gwmanan a shekara ta 2012.
Lung Kong tin yee
Washington 1975
Taswirar Washington
Washington
Seattle Koyasan Church, 1518 S Washington St; Shingon Buddhist temple
NVC Memorial Halll, 1212 S King St. Originally a dojo for the Kendo Kai
Kasuwar Dare, Titin King South, Gundumar Duniya, Seattle, Washington
Seattle in 1887