Oregon

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Oregon
State of Oregon
Flag of Oregon.svg
Administration
Capital Salem (en) Fassara
Official languages no value
Geography
Oregon in United States.svg
Area 255026 km²
Borders with California, Nevada, Idaho da Washington (jiha)
Demography
Population 4,028,977 imezdaɣ. (2015)
Density 15.8 inhabitants/km²
Other information
Time Zone Pacific Time Zone (en) Fassara da America/Los_Angeles (en) Fassara
oregon.gov

Oregon jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Arewa maso Yammacin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1859.

Babban birnin jihar Oregon, Salem ne. Jihar Oregon yana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 254,806, da yawan jama'a 4,142,776.

Gwamnan jihar Oregon Kate Brown ce, daga zaben gwmanan a shekara ta 2014.

Hotuna[gyara sashe | Gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]