Georgia (Tarayyar Amurka)
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
State of Georgia (en) | |||||
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Take |
Georgia on My Mind (en) ![]() | ||||
| |||||
Kirari | «Wisdom, Justice, Moderation» (1798) | ||||
Official symbol (en) ![]() |
Brown Thrasher (en) ![]() | ||||
Inkiya | Peach State | ||||
Suna saboda |
George II of Great Britain (en) ![]() | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Tarayyar Amurka | ||||
Babban birni | Atlanta | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 10,711,908 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 69.6 mazaunan/km² | ||||
Home (en) ![]() | 3,830,264 (2020) | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na |
contiguous United States (en) ![]() ![]() | ||||
Yawan fili | 153,909 km² | ||||
• Ruwa | 3.22 % | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Atalanta | ||||
Altitude (en) ![]() | 180 m | ||||
Wuri mafi tsayi |
Brasstown Bald (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ƙasa | Tekun Atalanta | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
Province of Georgia (en) ![]() | ||||
Ƙirƙira | 2 ga Janairu, 1788 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa |
Government of Georgia (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
Georgia General Assembly (en) ![]() | ||||
• Governor of Georgia (en) ![]() |
Brian Kemp (en) ![]() | ||||
Majalisar shariar ƙoli |
Supreme Court of Georgia (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | US-GA | ||||
GNIS ID (en) ![]() | 1705317 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | georgia.gov |
Georgia ko Jorjiya jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Kudu maso Gabashin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1788.
Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]
Babban birnin jihar Georgia, Atlanta ne. Jihar Georgia yana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 153,909, da yawan jama'a 10,519,475.
Mulki[gyara sashe | gyara masomin]
Gwamnan jihar Georgia Brian Kemp ne, daga zaben gwamnan a shekara ta 2018.