Texas
Texas jiha ce daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Kudancin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1845. Babban birnin jihar Texas, Austin ne. Jihar Texas yana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 696,241, da yawan jama'a 28,701,845. Gwamnan jihar Texas Greg Abbott ne,daga zaben gwmanan a shekara ta 2014.