Jump to content

Austin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Austin
Flag of Austin, Texas (en)
Flag of Austin, Texas (en) Fassara


Suna saboda Stephen F. Austin (en) Fassara
Wuri
Map
 30°18′00″N 97°44′00″W / 30.3°N 97.7333°W / 30.3; -97.7333
Ƴantacciyar ƙasaTarayyar Amurka
Jihar Tarayyar AmurikaTexas
County of Texas (en) FassaraTravis County (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 961,855 (2020)
• Yawan mutane 1,162.34 mazaunan/km²
Home (en) Fassara 395,280 (2020)
Labarin ƙasa
Located in statistical territorial entity (en) Fassara Greater Austin (en) Fassara
Yawan fili 827.51276 km²
• Ruwa 2.3491 %
Altitude (en) Fassara 149 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1835
Tsarin Siyasa
• Mayor of Austin (en) Fassara Kirk Watson (en) Fassara (6 ga Janairu, 2023)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 78701–78705, 78708–78739, 78741–78742, 78744–78769, 78701, 78704, 78709, 78711, 78714, 78717, 78719, 78722, 78724, 78728, 78730, 78734, 78737, 78742, 78746, 78749, 78751, 78752, 78757, 78759, 78760, 78763, 78765 da 78769
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 512
Wasu abun

Yanar gizo austintexas.gov
Twitter: austintexasgov Edit the value on Wikidata
Austin.

Austin (lafazi: /astin/) birni ce, da ke a jihar Texas, a ƙasar Tarayyar Amurka. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, jimilar mutane 947,890 (dubu dari tara da arba'in da bakwai da dari takwas da tisa'in). An gina birnin Austin a shekara ta 1835.