Arkansas (jiha)
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
State of Arkansas (en) | |||||
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Take |
Arkansas (en) ![]() | ||||
| |||||
Kirari | «Regnat populus» | ||||
Official symbol (en) ![]() |
Northern Mockingbird (en) ![]() | ||||
Inkiya | The Natural State | ||||
Suna saboda |
Quapaw (en) ![]() | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Tarayyar Amurka | ||||
Babban birni |
Little Rock (en) ![]() | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 3,011,524 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 21.86 mazaunan/km² | ||||
Home (en) ![]() | 1,170,544 (2020) | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na |
contiguous United States (en) ![]() | ||||
Yawan fili | 137,733 km² | ||||
• Ruwa | 2.15 % | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Mississippi (kogi) | ||||
Altitude (en) ![]() | 198 m | ||||
Wuri mafi tsayi |
Mount Magazine (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ƙasa |
Ouachita River (en) ![]() | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
Arkansas Territory (en) ![]() | ||||
Ƙirƙira | 15 ga Yuni, 1836 | ||||
Muhimman sha'ani |
American Civil War (en) ![]() | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa |
Government of Arkansas (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
Arkansas General Assembly (en) ![]() | ||||
• Governor of Arkansas (en) ![]() |
Sarah Sanders (en) ![]() | ||||
Majalisar shariar ƙoli |
Arkansas Supreme Court (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
| ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | US-AR | ||||
GNIS ID (en) ![]() | 68085 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | portal.arkansas.gov |
Arkansas jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Kudu maso Gabashin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta alib 1836.
Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]
Babban birnin jihar Arkansas, Little Rock ne. Jihar Arkansas yana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 137,733, da yawan jama'a 3,004,279.
Mulki[gyara sashe | gyara masomin]
Gwamnan jihar Arkansas Shine Asa Hutchinson ne, daga zaben gwamnan a shekara ta alib 2014.