Jump to content

Mississippi (kogi)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mississippi (kogi)
main stream (en) Fassara
Bayanai
Suna a harshen gida Mississippi River
Origin of the watercourse (en) Fassara Lake Itasca (en) Fassara
Mouth of the watercourse (en) Fassara Gulf of Mexico (en) Fassara
Drainage basin (en) Fassara Mississippi River drainage basin (en) Fassara
Basin country (en) Fassara Tarayyar Amurka da Kanada
Nahiya Amirka ta Arewa
Ƙasa Tarayyar Amurka
Kasancewa a yanki na lokaci Central Time Zone (en) Fassara
Wuri
Map
 47°14′23″N 95°12′27″W / 47.2397°N 95.2075°W / 47.2397; -95.2075
Ƴantacciyar ƙasaTarayyar Amurka
Taswirar kogin Mississippi
hoton garin mississippi

.

Kogin Mississippi na da tsawon kilomita 3,730. Zurfinta arba’in kilomita 2,980,000 a kasa. Matsakaicin saurinta 16,800 m3/s wanda ya bambanta daga saurin 4,500 m3/s zuwa 86,800 m3/s. Mafarinta daga tafkin Itaska, a jihar Minnesota. Kananan rafufukanta su ne Missouri,Ohio da Arkansas.

Ta bi cikin jihohin goma a ƙasar Tarayyar Amurka (Minnesota, Wisconsin, Iowa, Illinois, Missouri,Kentucky, Tennessee, Arkansas, Mississippi da Louisiana). Waxannan biranen na samuwa a gefen kogin Neja: Minneapolis–Saint Paul, St. Louis, Baton Rouge, New Orleans. .