Minneapolis–Saint Paul
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Inkiya | Twin Cities | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Tarayyar Amurka | |||
Jihar Tarayyar Amurika | Minnesota | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 3,112,117 (2016) | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Central Time Zone (en) ![]() | |||
INSEE department code (en) ![]() | 33460 |

Minneapolis–Saint Paul birni ne, da ke a jihohin Minnesota da Wisconsin, a kan kogin Mississippi, a ƙasar Tarayyar Amurka. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2018, jimilar mutane 4,014,593. An gin birnin Saint Paul a shekara ta 1854. An gina birnin Minneapolis a shekara ta 1867.