Rhode Island

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Rhode Island
Rhode Island
Flag of Rhode Island.svg Coat of arms of Rhode Island.svg
Administration
Capital Providence (en) Fassara
Official languages no value
Geography
Rhode Island in United States (zoom).svg
Area 3144.245565 km²
Borders with Massachusetts da Connecticut
Demography
Population 1,056,298 imezdaɣ. (2015)
Density 335.95 inhabitants/km²
Other information
Telephone code 401
Time Zone Eastern Time Zone (en) Fassara da America/New_York (en) Fassara
ri.gov

Rhode Island ko Tsibirin Rhode jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Arewa maso Gabashin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1790.

Babban birnin jihar Rhode Island, Providence ne. Jihar Rhode Island yana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 3,144, da yawan jama'a 1,059,639.

Gwamnan jihar Rhode Island Gina Raimondo ce, daga zaben gwamnan a shekara ta 2014.

Hotuna[gyara sashe | Gyara masomin]