Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
California (lafazi: /kaliforniya/) Jiha ce daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Kudu maso Gabashin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1850, Babban birnin jihar []California]], itace Sacramento.Jihar California tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 423,970, da yawan jama'a 39,557,045, Gwamnan jihar California shine Gavin Newsom, daga zaben gwamnan a shekara ta 2014.