South Carolina

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
South Carolina
State of South Carolina
Flag of South Carolina.svg
Administration
Capital Columbia (en) Fassara
Official languages Turanci
Geography
South Carolina in United States.svg
Area 82931 km²
Borders with North Carolina da Georgia (Tarayyar Amurka)
Demography
Population 4,896,146 imezdaɣ. (2015)
Density 59.04 inhabitants/km²
Other information
Time Zone Eastern Time Zone (en) Fassara da America/New_York (en) Fassara
sc.gov

South Carolina ko Karolina ta Kudu jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Kudu maso Gabashin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1788.

Babban birnin jihar South Carolina, Columbia ne. Jihar South Carolina yana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 82,931, da yawan jama'a 5,084,127.

Gwamnan jihar South Carolina Henry McMaster ne, daga zaben gwamnan a shekara ta 2016.

Hotuna[gyara sashe | Gyara masomin]