Utah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Utah
State of Utah
Flag of Utah.svg Coat of arms of Utah.svg
Administration
Capital Salt Lake City (en) Fassara
Official languages Turanci
Geography
Utah in United States.svg
Area 219653 km²
Borders with Nevada, Idaho, Wyoming, Colorado, Arizona da New Mexico
Demography
Population 2,763,885 imezdaɣ. (1 ga Afirilu, 2010)
Density 12.58 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC−07:00 (en) Fassara da America/Denver (en) Fassara
utah.gov

Utah jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Yammacin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1896.

Babban birnin jihar Utah, Salt Lake City ne. Jihar Utah yana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 219,887, da yawan jama'a 3,101,833.

Gwamnan jihar Utah Gary Herbert ne, daga shekara ta 2009.

Hotuna[gyara sashe | Gyara masomin]