West Virginia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
West Virginia
State of West Virginia
Flag of West Virginia.svg Coat of arms of West Virginia.svg
Administration
Capital Charleston (en) Fassara
Official languages no value
Geography
West Virginia in United States.svg
Area 62755 km²
Borders with Ohio, Pennsylvania, Virginia, Maryland da Kentucky
Demography
Population 1,844,128 imezdaɣ. (2015)
Density 29.39 inhabitants/km²
Other information
Time Zone Eastern Time Zone (en) Fassara da America/New_York (en) Fassara
wv.gov

West Virginia ko Firjiniya ta Yamma jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Tsakiya maso Gabashin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1863.

Babban birnin jihar West Virginia, Charleston ne. Jihar West Virginia yana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 62,755, da yawan jama'a 1,805,832.

Gwamnan jihar West Virginia Jim Justice ne, daga zaben gwmanan a shekara ta 2016.