North Carolina

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
North Carolina
State of North Carolina
Flag of North Carolina.svg
Administration
Capital Raleigh (en) Fassara
Official languages Turanci
Geography
North Carolina in United States.svg
Area 139390 km²
Borders with Virginia, South Carolina, Georgia (Tarayyar Amurka) da Tennessee
Demography
Population 10,042,802 imezdaɣ. (2015)
Density 72.05 inhabitants/km²
Other information
Telephone code 252, 336, 704, 828, 910, 919, 980 da 984
Time Zone Eastern Time Zone (en) Fassara da America/New_York (en) Fassara
nc.gov

North Carolina ko Karolina ta Arewa jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Kudu maso Gabashin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1789.

Babban birnin jihar North Carolina, Raleigh ne. Jihar North Carolina yana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 139,390, da yawan jama'a 10,383,620.

Gwamnan jihar North Carolina Roy Cooper ne, daga zaben gwamnan a shekara ta 2016.

Hoto[gyara sashe | Gyara masomin]