New Jersey

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
New Jersey
State of New Jersey
Flag of New Jersey.svg Coat of Arms of New Jersey.svg
Administration
Capital Trenton (en) Fassara
Official languages Turanci
Geography
New Jersey in United States (zoom).svg
Area 22591.4 km²
Borders with New York (jiha), Pennsylvania da Delaware
Demography
Population 8,958,013 imezdaɣ. (2015)
Density 396.52 inhabitants/km²
Other information
Time Zone Eastern Time Zone (en) Fassara, UTC−05:00 (en) Fassara da America/New_York (en) Fassara
nj.gov

New Jersey jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Arewa maso Gabashin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1787.

Babban birnin jihar New Jersey, Trenton ne. Jihar New Jersey yana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 22,591, da yawan jama'a 8,908,520.

Gwamnan jihar New Jersey Phil Murphy ne, daga zaben gwamnan a shekara ta 2017.

Hoto[gyara sashe | Gyara masomin]