Kebek (lardi)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Taswirar Kebek a cikin Kanada.
Tutar Kebek.

Kebek ko Québec lardin Kanada ne. Kebek yana da yawan jama'a 8,356,851, bisa ga ƙidayar shekara 2017. Babban birnin Kebek ne. Harshen yankin Kebek Faransanci ne.