Bankin Duniya
Jump to navigation
Jump to search
![]() | |
---|---|
![]() | |
![]() | |
Working for a World Free of Poverty | |
Bayanai | |
Gajeren suna | WB da BM |
Iri |
international financial institution (en) ![]() ![]() ![]() |
Masana'anta |
international governmental or non-governmental organizations (en) ![]() |
Ƙasa | Tarayyar Amurka |
Aiki | |
Mamba na |
Confederation of Open Access Repositories (en) ![]() |
Bangare na |
World Bank Group (en) ![]() |
Ƙaramar kamfani na | |
Harshen amfani | Turanci |
Mulki | |
Shugaba |
David Malpass (en) ![]() |
Shugaba |
Kristalina Georgieva (en) ![]() |
Mamba na board |
|
Hedkwata |
World Bank Headquarters (en) ![]() |
Subdivisions | |
Mamallaki |
World Bank Group (en) ![]() |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 27 Disamba 1945 |
![]() ![]() ![]() ![]() |
Bankin Duniya da turanci World Bank da Faransanci Banque mondiale. Wata babbar cibiyar hada hadar kudade ce na duniya baki daya, tana bada bashi ga kasashen duniya domin gudanar da manyan ayyuka dan cigaban kasashen. Bankin na da cibiyoyi biyu a karkashin ta, sune:
- The International Bank for Reconstruction and Development (IBRD). Da kuma
- The International Development Association (IDA).
Bankin duniya wani bangare ne na kungiyar bankin duniya Wanda aka fi sani da World Bank Group da turanci.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.